HADADDEN TSIMIN KANAN FARI

Abubuwan bukata
- Kanan fari
- minannas
- Lipton
- citta kadan_
- zuma
- mazar kwaila
Yadda za’a hada
Da farko uwargida zaki hade kayayyakin nan kayan gaba daya kidafa idan suka dahu kitace kisaka Zuma da mazar kwaila asha hmmm zakisha mamaki yadda niimarki zata sauka sosai .