GYARAN HQ BAYAN MACE TA HAIHU
Ina matan da sukai haihuwa da yawa ko kuma Mata masu matsala budewar gaba , dole duk macen data haihu ta gyara kanta domin shine mutuncin ta a wurin mijinta don ita mace yar gyara ce, mu hankalta mata a farka.
Abubuwan da za’a bukata
- karo
- kanunfari
- zaitun
- aloevera
yadda za’a hada
Da farko amarya zaki samu aloevera ki samu Karo ki jefa kanunfari, ki tafasa ki dinga Kama ruwa dashi..
Sannan idan kika samu ganyen aloevera ki matse ruwan ya fito ki dinga wanke farjinki ki wanke wa da ruwan dumi, sai kuma ki dinga shafa zaitun in Zaki wurin maigida.
Mungode