SIRRIN RAGE KIBA DA TUMBI
Ga masu dama da kiba ko tumbi wanna hadin na musamman ne wanda idan har kika hada shi to koda kina da kibarki zata a ganki kinanta aikace aikace sai kace yariya.
Abubuwan bukata
- garin hulba
- ganyen na’a-na’a
- garin kanunfari
- zuma
- lemon tsami
- man na’a-na’a.
Yadda za’a hada
Ki hade wadannan ganyen guri daya ki tafasa ki sami farin kwalli dunkulen zaki saka a ciki idan ya kai kamar minti biyar sai ki cire,sannan ki saka zuma a cikin ruwan shayki samu man na’a-na’a ki rinka shafawa tumbi zai ragu Idan kuma ana son rage kiba ne za’a rinka zuba lemon tsami a ciki.