AMFANIN KANINFARI DA SURRIKAN DAKE CIKINSHI
- Yana kara karfin mazakuta, idan aka shafa mansa kadan a mazakuta.
- Yana maganin ciwon kai, idan aka shafa mansa agoshi.
- Yana maganin ciwon hakori, idan aka lika dakakke kaninfari ahakori.
- Yana maganin warin baki, idan aka tafasa arika wanke baki dashi sau 3 arana.
- Yana maganin mura, idan aka tafashi da citta sai ayi shayi a sha.
- Yana saukake narkawar abinci a ciki.
- Yana maganin fitsarin jini, idan aka yawaita amfani da shi a shayi.
- Yana maganin kuragen fuska, idan ana shafa mansa afuska.
- Yana maganin tayifot, idan aka tafasa shi, arika shan rabin kofi rau biyu arana.
Yana maganin ciwon dadashi, idan aka shafa dakakken kaninfari.