IDAN KIKAYI WANAN HADIN DAGA RANAN SUNANKI GIMBIYA
- Bita zai zai
- Kirfat
- Kanumfari
- Minannas
- Citta
- Mazarkwaila
Yadda Zaki hada
Zaki Dora tukunya a wuta kisa ruwa kisa wadannan kayan idan suka dafu ki tace kisa mazarkwaila da zuma kimayar minti 5 ki sauke anasha safe da yamma wannan tsumi ne maikyau ku jarraba kugani.