MATSI KE KOMA TAMKAR BUDURWA

‘Yar uwa kinason kikasance cikin matsi koda yaushe

  • yayan gurji
  • alumun
  • ‘ya’yan sabara

mace tasamu ‘ya’yan gurji bayan ta ciresu daga gurjin ta shanya, idan sun bushe sai tadakesu da alumun da ‘ya’yan sabara, idan ta hadasu guri daya to duk lkcn da kikayi wanka yarage kamar saura awa daya kikwanta saiki dangwala kisa, to kullum mace xata jita amatse kamar amarya, sbd gsky maxa basaso kullum suji kamar qofar fita gari, shine banbancin budurwa da uwar mata, dolene in namiji yadaina jin abinda yakeso ya nemi chanji, badai xa’a daina dakeba amma ba’a yayinki, saidai axauna dake don sbd darajar ‘ya’yanki, sakamakon rashin gyaranki, mata mudage wajen gyara

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!