ILLAR TSARKI DA RUWAN SANYI GA ‘YA MACE
Ruwan sanyi Yana sanya ya gaban mace,kuma yana kashe kwayoyin halittar jikinta sannan ya kan daskarar da ni’imar mace kuma ya sanyata jikin ya kasance kullum a sanyaye.
RUWAN ZAFI
Yana sa mace ta kasance da dumi a ko da yaushe kullum, yana amfani wajan kashe kwayoyin cututuka gaban mace, yana kuma amfani wajen narkar da ni’imar mace don haka mace dole sai ta Dave Wajen tsarki da ruwan zafi muddin kika rika kama ruwan da ruwan zafi, ina mai tabbatar miki baki da da matsala wajen gyaran gabanki kuma ni’imar ki kullum tana narkewa,
Misali kamar kitse a baki danye ba’a narka shi ba, sannan da wanda aka narka nasan idan aka baki zabi, zaki dauki?? Wanda aka narkane zaki dauka,
KOKUN SAN MACEN DA TAFI WACE MACE A CIKIN MATA
Macen mai amafani da ruwan zafi gurin tsarki daban take da mace mai amfani da ruwan sanyi.