INGANTACCN MAGANIN CIWON MARA GA mATA
ciwon mara wani abune da yake yawan damun ya’ya mata musamman a lokacin al’ada, to shi yasa na kawo maganin wannan matsala a cikin wannan post duk lokacin da kika fara jin ciwon ciki, sai ki sami.
- zuma
- zaitun
yadda za’a hada
za’a samo wadanan magaunan a rinka sha babban cokali 2 da safe biyu da yamma wanan shine,Allah ya Kara mana LAFIYA baki daya.