WASU DAGA FA’IDODIN SHAMMAR

Yana saukaka matsaloli kamar zaizayewar kashi.

Yana taimakawa bangaren matsalolin ciwon kai nagefe.

Yana taimakawa bangaren matsalolin warin baki.

Yana bama yara nishadi.

Yana taimakawa bangaren samun bacci mai dadi.

Yana kara ruwan mama ga mata masu shayarwa.

Yana taimakawa wajen saukaka matsalolin Ciwan koda, da kuma matsalar urinery system ,da kuma tsakuwan mara.

Yana saukaka matsalolin Ciwan ciki.

A turawa yan uwa su amfana

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!