MAGANIN ƘARANCIN SHA’AWA. DA RASHIN NI’IMA GA MATA

a samo waɗannan abubuwan
- CITTA
- KANINFARI
- GARIN GORUBA
- KURKUR ( TURMERIC POWDER ).
- GIRFA( CINNAMON )
Idan aka sami waɗannan abubuwan guda 5 azuba su a turmi a dakesu, ariƙa dafa shayi dasu anasha, safe da yamma.
Za’a samu waraka daga wannan matsala din , Kuma sha’awa zata qaru sosai da izinin Allah.