MAGANIN HANA SAURIN KAWOWA YAYIN SADUWA
Mai fama da matsala ta saurin kawowa yayin kusantar iyali,wani ko minti daya baiyi wani ma ana cikin wasanni yake kawowa,wani kuma sau 1 idan yayi ba kari, insha Allah wannan fa’ida ta wadatar.
ABINDA ZAA NEMA.
- Man zaitun
- Man kaninfari
- Garin kaninfari
Zaa samu man kaninfari da man zaitun amma na misra ko Aljeria,zaa hada waje daya amma zaiyun yafi yawa,sannan a samu kaninfari a dake shi sosai yayi gari sai a zuba shi a cikin wannan mai da aka hade a barshi awa 10.
Sannan da dare awa 1 kafin a kusanci iyali zaa shafe gaba da wannan magani.
Insha Allah za’a ga abin mamaki.