SIRRIN NONON RAKUMI DA GARIN RIDI MATA

a hadasu guri daya a rinka sha safe da yamma wanan hadin Yana Kara lfy da Kara kuzari da ni’ima lokacin saduwa
ga wani Hadi
watau daya fara saduwa da mace ba zai dauki dogon lokaci ba yana harka sai ya kawo ba tare da ita macen ta gamsu ba, uwargida sai ki nemi.
- cucumba gurji
- zuma
zaki markada cucumbar ba tare da kin fere ba saiki ki zuba zuma a ciki zaki iya sakawa a cikin firji, domin sanyi saboda maigida yaji dadin sha.