MAGANIN ULCER KOMAI TSANANIN TA FISABILILLAH

Ina yan uwa masu fama da matsala ta cutar ulcer Gyanbon ciki wadan da take hana sakat ko wanda take hanawa cin wasu abubuwa ga wata fa’ida wacce insha Allah indai akai amfani da ita zaa samu waraka cikin kankanin lokaci.
Ulcer tana fauwa ne a cikin cikin mutum kuma rauni ne da yake faruwa a ciki wanda yake haddasa matsalololi daya a tattare da mutum.
Ulcer tana faruwa a lokacin da karamin rufin dake kari ciki daga sinadaren dake narka abinci karfin sa ya ragu,hakan zai bada dama ga sinadaren su rika cin gyallen rufin dake cikin ciki,wanda wannan shi ake kira da Ulcer.

  • NUAIKAN WANNAN CUTA SUN HADAR DA
  • Peptic ulcers
  • Gastric ulcers
  • Stomach ulcers

ABUNUWAN DA ZAA NEMA DOMIN MAGANCE WANNAN MATSALA:

  • Ayaba guda 3
  • Garin habbatussauda

YADDA ZAA HADA SU

Da farko zaka samu Yaba masu dan girma guda 3 sai a bare a rika dangwalar Garin habbatussauda din nan ana ci ahaka har a cinye guda ukun,kuma ana ci ne da safe kafin a karya.

Zaai wannan hadi ne na tsawon sati 2 insha Allah zaa ga abin mamaki kwarai da yardar A

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!