TSARABA GA MASU NIYYAR AURE

wannan wata irin tsaraba ce mai banmamaki musamman ga ‘yan mata masu niyyar aure, ko amarya, kai harma da uwargida sarautar mata, shi wannan hadin yana kara ni’ima da nishadi sannan kuma yana magance matsalolin da ke rage martabar mace yana kuma sa juriya yanda akeyi shine:

  • karas sai ki yayyankashi kanana-kanana sai ki shanyashi ya
  • bushe.
  • zangarniyar zogale kwara daya1.
  • garin jir-jir na asali.
  • garin dabino.
  • da rumzali.

sai ki hada su guri daya ki dakesu sai sunyi laushi sai ki hada da mazankwaila sai ki rinka sha karamin cokali da nono dau
daya a rana shima wannan hadin yana da kyau

DAN GYARAN GABAN MACEN DA TA HAIHU

wannan wani bayani ne mai muhimmanci musamman ga
matar data haihu takeson gyaran jikinta da kuma matsewar jikinta ko gabanta cikin sauki, sannan kuma zai kame jijiyonda suka saki, kuma yana maido da martabar ‘ya mace kuma gaskiya wannan hadine mai ban mamaki yanda za’ayi shine sai a samu.

  • ‘ya’yan bagaruwa
  • da gishiri

wannan wurin masu kayan magani zaki samu insha Allah sai a tafasa sosai bayan ya huce sai a rinka zama cikin wannan hadin mai albarka, har tsawon sati biyu (2) sannan kuma sai ki hada da zuma da man zaitun da habba kina matsi dashi..

Sai ki zauta mai gida da wannan hadin.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!