DON MAGANCE DAUKEWAR NI’IMA BAYAN HAIHUWA

- sassaken kankana
- sassaken baure
- ya’yan zogale
- idon zakara
- asuwaki mata
- ganyen kafi suga
yadda za’a hada
Ki hada ki dake ki tankade yayi laushi sossai ki dinga zuba cikin cokali abinci daya cikin madara shanu kofi daya ko cikin madarar ruwa gwangwani daya kina sha safe da yamma.