MEYAKE KAWO JINKRIN AL’ADA DA RIKICEAWAR AL’ADA GA MATA
Abubuwa da dama suna kawo jinkiri ko rikicewar Al’ada
- Juna Biyu
- Shayarwa
- Shigan Kwayar cuta
- Magungunan tazarar haihuwa
- kunburin kwan mace (ovarian cyst)
- Rashin kwanciyar hankali (Stress)
- Motsa jiki mai tada hanakali
- Rashin samun lafiyayye abinci kuma isheshen abinci
- Cututtuka kamar zazzabin typhoid
- Matsalar sinadaren hormones
- Magunguna irinsu maganin cancer
Samun juna biyu yana bukatar yanayin al’ada daidaitacce ba rikitacce ba.