NI’IMARKI MARTABARKI UWARGIDA
Wannan hadin Yana sakkowa mace ni’ima maigida zaiji baya gajiya da kawo Miki ziyara
- Kwakwa
- Dabino
- Madara
Ki markada kwakwa da dabino kitace saiki zuba Madara peak kiringa Sha zakiga abun mamaki