sabon tallafin karatu daga Saudi Arabia abdul’aziz University
Assalamu alaikum Barkan mu da sake saduwa daku a wanan lokacin a yau muna masu farincikin sanar daku sabon tallafin karatu
tallafin karatu daga Saudi Arabia ta Abdul’aziz University dake saudiyya
BSC
MSC
PHD
Gaduk me bukata cike wanan tallafin shiga cikin link din dake dauke a kasa don ganin yadda ze cika da kuma sauran abubuwan da ake da bukata awajen yin register
allh ya taimaka yasa ayi nasara
IDAN KANA SON CIKE WANAN TALLAFIN GA LINK NAN A KASA
https://ags.kau.edu.sa/outpsgadm/register.ASP
ku dai ku cigaba da kasancewa damu a koda yaushe domin samun abubuwa kimiyya da fasaha
mungode 🤝🤝🤝