DOMIN SAMUN DAWAMANMIYAR NI’IMA
Yana qarawa mace niima da taste sosae
- Danyen zogale
- Madara peak
- Zuma
- Kanunpari
yadda za’a hada
Zaki gyara danyen zogalanki kiwanke ki markada shi saiki tace kizuba garin kanunpari kizuba madara ta ruwa da Zuma ki rinqa sha sape da yamma