YADDA ZAKU GYARA AMARYA

Da farko zaki iya samun cocumber ki shafa a kan fuskarki.
Abubuwan bukata
- lalle
- madara turare kafi-kafi
- da’aul Janna
- madara turare sultan
Yadda za’a hada
A hada su a kwaba su ko kuma a jika su tare da lalle ko kuma a dafa sai a tace ruwan lalle sai amarya ta dinga wanka dashi.
Kuma zai Kama jikinta yayi kyau sosai.
Bayan nan sai ki nemi turare wuta mai kyau mai kamshi ki dinga turara jikinki dashi.