DOMIN AMARYA DA UWARGIDA GYARAN JIKI DA KAMSHIN JIKI
wannan hadi na musamman domin amarya amma kema uwargida da sauran mata idan kina so zakiyi, don haka sai ki nemi:
- man zaitun
- nono kindirmo
- kwai
idan kika hada su waje daya sai ki juyesu a kan fuskarki sannan sai ki samu ruwan zafi kina turara fuskarki.
ko kuma ki samu
- lalle
- madara turare kafi kafi
- du’a ul janna
- madarar turare sultan
sai ki hadesu waje daya sai a jika su tare da lalle ko kuma a dafa a tace ruwan lalle sai amarya ta dinga wanka dashi, yana kama jiki sannan jikin zai yi kyau: