GYARAN BREST CIKIN SAUKI

Idan Ana so nono yayi kyau yayi laushi da sultbi
da girma sai Ayi wannan hadin domin samun
waraka.

  • aya
  • gyada
  • ayaba plantain
  • alkama
  • madara

Ki sami aya, gyada ayaba da alkama sai madara
Zaki wanke ayarki sai ki hada da gyadarki ki
markada su ki tashe dama kin yanyanka ayabarki
kin busar kinyi gari da shi kin tankade sai ki rikka
diban garin plantain din kina hadawa da ruwan
ayaba gyadarki kina sa madara ta ruwa kina sha,
zai gyara nono domin wannan hadin ne Wanda
sai kisha mamaki

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!