YADDA ZAKI BATAR DA TABON FUSKARKI
GYARAN FUSKA
KAYAN HADI:
- Zuma babban cokali biyu
- Madarar gari babban cokali hudu
- Ruwan dumi babban cokali biyu
A hadasu waje daya a dama Sai ana shafawa a fuskarki banda ido da baki sai a samu mayafin ban daki (towel) mai kau a jika a cikin ruwan dumi a matse sai a shimfida a fuskar da aka shafa wanann hadin. a bari yayi minti goma sai a goge sannan a wanke fuskarki zatayi haske, laushi, duk wani tattarewa da tabo zai tafi kuma fuskar mutum zanyi kama da dan shekara ashirin.
Sannan kisamu wadannan suma
- Zuma
- Lemon tsami
Zakisamu zuma da lemon tsaminki kihada su waje daya kidinga shafawa a fuskarki Kullum idan zaki wanka
Kibarshi a fuskarki kamar na miniti 15 saiki shiga wanka Ki wanke
Kiyi haka kamar natsawon kwana 7
In shaa Allah duk wani tabon fuska da pimples zasu tafi
Please share after reading
Don’t eidit don Allah