YADDA ZAKU HADA SABULUN TSARKI MARA ILLA CIKIN SAUKI

Abubuwan bukata
- bagaruwa
- zaitun soap zaplan
- farin miski
- hulba
yadda zaku hada
Su zaki hada ki kwaba sannan ki dinga yin tsarki kina wanke gabanki DA shi hakan zai taimaka miki wajen kawar da warin gaba.