SABULUN GYARA FATA TAYI KYAU DA LAUSHI
- Zaki nemi kayan hadi kamar haka
- Sabulun salo
- Garin kur-kur
- Zuma
- Garin lalle kadan
- Sabulun Ghana
- Madarar turare
- Madara gari
- Garin habbatus sauda
Yadda za’a hada
Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki kwaba ki maidashi sabulu ki dunga wanka da shi, hmm zaki ga yadda fatanki zatayi haske da sheki.