JUICE DIN AYABA DA MADARA
Abubuwan bukata
Ayaba
Madara
Sugar
Lemon zaki
Yadda za’a hada
Da farko zamu yanka ayaba kanana anfison maikyau Mai qarfi bawadda tanunaba saimu matse lemon zaqi acontainer mazubi Mai tsafta mutace yayan saimu muzuba sugar aleomon mujuya idanta narke saimu zuba yankakkiyar ayaba ayabarnan mu dauko madara taruwa kotagari mujujjuya saimu afirji yayisanyi