PEANUT BURGER
PEANUT BURGER
- gyada
- kwai
- flour
- baking powder
- gishiri kadan
- butter
- mai
- madarar gari
YADDA AKEYI
Dafarko zaki gyara gyada ki wanke ta saiki tsaneta inta bushe saiki Dora tukunya akan wuta kizuba gyada sama sama inkika gama saiki ajje a gefe
Ki fasa kwai a kwano kizubah kizuva sugar da butter madara kita bugawa har sai sugar ya narke komai ya hade jikin sa saiki ajje a gefe
Saiki dakko flour kizubah baking powder da gishiri kadan saiki jujjuya
Ki dakko gydan ki kizubah kwan nan naki ki jujjuya sosai yadda ko ina gyadan zata samu kwan saiki zubah flour ki kara juyawa saiki kara zubah kwan kikara juyawa saiki zubah flour inki ka gama dama kidora manki a wuta yapara zapi saiki zubah gydan ki inya soyu saiki kwashe karki cika wuta wajan suyar kuma ba ‘asan yadinga soyu a hankali.
‘Yar uwa inki kikaci sai kunnanki ya motsa
Aci dadi lfy
Please share after reading
Don’t edit don Allah