Yadda uwargida zata hada yoghurt

abubuwan bukata

  • Madara (tagari)
  • Nono amma wanda bayada tsami
  • Ruwa ( masu dimi)
  Yadda za'a hada

Da farko zaki samu tukunyarki kizuba ruwa saiki dora ta a kan wuta sai ruwan ya tafasa saiki barshi ya sha isaka kadan bayan nan saiki douko madara kirinqa barbadawa kina damawa harya danyi kauri

Related Articles

Abin lura: (Amma baa so yayi gudaji so a kula sosai ).
Bayan nan saiki dauko nonon mai kauri kuma wanda bayada tsami tsami shima kirinqa zubawa kina motsawa idan kingama saiki rufe shi ki kaishi ki ajiye a wuri mai dumi dumi kibarshi kamar dare zuwa safe haka idan safiya tayi saiki bude madarar zakiga tayi kauri saiki zuba sugar da flavour idan kinason flavor ki motsa ya motsu saiki zuzzuba shi a cup ko rubber kisaka shi a frig yayi sanyi kafin lokacin shan ruwa yayi Asha dadi lfy

Mungode

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Check Also
Close
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!