SPECIAL FARFEESUN IRISH

Abubuwan bukata
- Irish
- su maggi
- carrot
- Attarugu da tumatir
- nama
Yadda ake hadawa
a fere dankalin sai a yanka shi kanana sai a wanke a fara tafasa nama da attarugu da kori da garin tafarnuwa da citta magi da tumatirn Idan ya dan dahu, sai ki zuba yankakken dankalin a ciki da koren wake da kuma yankakken carrot idan yayi a sauke.