MACEN DA IN MIJINTA YA SADU DA ITA MANIYYIN SAI YA GANGARO BAYA ZAMA A CIKIN FARJINTA

Wannan matsalar tana faruwane sakamakon toshewar wasu bututu daga cikin farji, kuma suna toshewane bisa sababi Na rauni dake faruwa wajen Haihuwa ko 6ari, sannan shetanun Aljanu musamman jinnul Ashiq Na iya haddasa wannan matsalar, sannan shigar iska cikin farji ma yana da tasiri wajen faruwar wannan matsala.

Idan Farjin mace ya guntsi iska toh ko Yaya ta motsa iskar sai tayi kokarin hurowa waje, don hakane ma in aka sadu da ita sai iskar ta huro zuwa waje don haka sai iskar ta horo maniyyin da mijinta ya zuba mata sai ya fito waje.

Mafita

Ta dinga yin motsa jiki nau’in gwale-gwale (wato a turance Squatting ta bubbude kafagunta a tsaye tana yin sama tana mikewa tana tsugunawa a tsaye amma ta dinga yin kamat sau ashirin da safe ashirin da yamma, kuma ta dinga yin sit-up shima wannan adadin.

Sannan ta hada kaninfari da yayan hulbah, da tafarnuwa, da ganyen magarya tana dafawa tana Shiga ciki, in tabi wadannan hanyoyin inshaaAllahu mniyyin zai zauna a cikin farjinta bayan jima’i.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!