Mix fruit juice

Abubuwan bukata
- Lemu
- Ayaba
- Goba
- Tufa
- Sukari
- Abarba
- Mangoro
- Gwanda
Yadda za’a hada
Da farko amarya Ki bare kayayyakinki saiki blending dinsu suyi laushi saiki kara ruwa kadan ki tace kisa sukari da kankara ko kisa a fridge amma ba'a cika masa ruwa asha dadi lpy