SWEET LEMON MADARA
Abubuwan bukata
- Madara
- Ayaba
- Flavor vanilla
- Sugar
Yadda za'a hada
Da farko amarya zaKi bare ayaba ki yanka sannan ki markada ki tace, kisa madarar ruwa da flavor da sugar saikisa kankara shikenan lemon madara ya kamalla ,a sha Dadi lfy
Mungode