SPECIAL KUNUN AYA

Abubuwan bukata

  • Aya
  • dabino
  • kwa-kwa
  • cocunut flavour
  • sugaaar
  • madara gari
  • citta
  • kanumfari

Yadda za’a hada

Related Articles

Dafarko Zaki gyara aya saiki wanke ta kisurfeta tafita fes saiki samu kwa kwa ki goge bayan ta idan kinaso zaki iya barinta ahaka kibare dabino kuma kicire kwallon saiki saka citta da kanumfari kadan saiki markada idan kin markada saiki tace saikisa madara da sugar kisa coconut flavor kijuya saikisa kankara kisha abinki.

Sha Dadi lfy , mungode

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!