SPECIAL BROWN RICE
Abubuwan bukata
- Rice
- cardamom
- bay leaf
- pepper
- onion
- seasoning
- star anise
- blsck pepper
- spices
Yadda za’a hada
Da farko xaki dora tukunya akan wuta ki zuba oil,kisa bay leaf,cardamom,star anise ,ki yanka albasa mai yawa ki xuba,saiki zuba dakakken kanumfari da cinnamon,da tafarnuwa kadan,saiki ta juyawa har yafara soyuwa saiki wanke shinkafa ki zuba kicigaba da juyawa har sai tayi brown.
Bayan tayi brown saiki zuba ruwan zafi daidai yadda zai isheta dahuwa,saiki greating attaruhu da albasa ki zuba,saiki zuba seasoning,thyme da spices ki rufe tukunyar na mintuna kadan idan ta dahu saiki sauke.brown rice ta kammala.