YADDA ZAKI ICE CANDY A SAUKAKE
![](https://howgist.com/wp-content/uploads/2022/08/FB_IMG_1659700792416.jpg)
- Sugar
- Madaran ruwa(condensed milk)
- Corn starch
- Flovor
- Colour
Zaki dora ruwa ya tafasa sai kisa sugar, ki juya kisa madaran ruwa (condensed milk) ki juya, ya dan tafasa saiki kwaba corn starch da ruwa ki zuba a ciki ki juya, sai yayi kauri, kauri ba sosai bafa kamar ya kai koko kauri, sai ki sauke kisa flovor da colour ki juya
Inme different colour zakiyi sai ki rarraba ko wanne in zaki kulla sai ki saka colour ko wanne a dashi saiki kulla. Sai kisa yayi kankara
Please share after reading
Don’t edit don Allah