SPECIAL KUNUN KWAKWA

Abubuwan bukata

  • Farar shinkafa
  • Gyada
  • Madara
  • Sugar
  • Kwakwa
  • Citta da kanunfari

Yadda za’a hada

Related Articles

Da farko uwargida Zaki wanke shinkafarki saiki zo ki jikata da ruwan zafi for 30 minutes haka

Saiki zo ki wanke gyadarki ki gyara ta kuma ki surfa ta kamar wake

Saiki zo ki juye a roba ,gyada, kwakwa, shinkafa ,citta da kanunfari,saiki bada a kai miki nuka ,bayan nan saiki zo ki tace.

Saiki dora tukunyarki a wuta ki juye ruwan da Kika tace saiki cigaba da juyawa har sai yayi kauri sosai ,bayan yayi kauri saiki sa madara da suger saiki sauke shikenan asha dadi lafiya

Mungode

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Check Also
Close
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!