GA WATA BABBAR DAMA TA SAMU DAGA BANKING UBA
Assalamualaikum
Barkan mu da sake saduwa daku ga wanan lokaci jama’a
A yau ma muna tafe muku da wata sabuwar dama daga banking UBA bank
Kamar dai yadda muka sani shidai wanan banking yana daya daga cikin manya manyan bankuna a Nigeria da afirka ma Baki daya
A yanzu haka ma muna masu farin cikin sanar daku cewa wanan banking zai fara daukan sabbin ma’aikata don haka ga Mai bukata cike wanan aikin ga link Nan kasa
???